113) Sūrat Al-Falaq

Printed format

113)

Qul 'A`ūdhu Birabbi Al-Falaqi 113-001 Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"
Min Sharri Mā Khalaqa 113-002 "Daga sharrin abin da Ya halitta."
Wa Min Sharri Ghāsiqin 'Idhā Waqaba 113-003 "Da sharrin dare, idan ya yi duhu."
Wa Min Sharri An-Naffāthāti Fī Al-`Uqadi 113-004 "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."
Wa Min Sharri Ĥāsidin 'Idhā Ĥasada 113-005 "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."
Next Sūrah