114) Sūrat An-Nās

Printed format

114)

Qul 'A`ūdhu Birabbi An-Nāsi 114-001 Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
Maliki An-Nāsi 114-002 "Mamallakin mutane."
'Ilahi An-Nāsi 114-003 "Abin bautãwar mutãne."
Min Sharri Al-Waswāsi Al-Khannāsi 114-004 "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
Al-Ladhī Yuwaswisu Fī Şudūri An-Nāsi 114-005 "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
Mina Al-Jinnati Wa An-Nāsi 114-006 "Daga aljannu da mutane."