Qul Huwa Al-Lahu 'Aĥadun | َ112-001 Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." | قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَد ٌ |
Alllahu Aş-Şamadu | َ112-002 "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." | اللَّهُ الصَّمَدُ |
Lam Yalid Wa Lam Yūlad | َ112-003 "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." | لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ |
Walam Yakun Lahu Kufuwan 'Aĥadun | َ112-004 "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." | وَلَمْ يَكُنْ لَه ُُ كُفُواً أَحَد ٌ |