111) Sūrat Al-Masad

Printed format

111)

Tabbat Yadā 'Abī Lahabin Wa Tabba 111-001 Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
Mā 'Aghná `Anhu Māluhu Wa Mā Kasaba 111-002 Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
Sayaşlá Nārāan Dhāta Lahabin 111-003 Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
Wa Amra'atuhu Ĥammālata Al-Ĥaţabi 111-004 Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).
Fī Jīdihā Ĥablun Min Masadin 111-005 A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).
Next Sūrah