110) Sūrat An-Naşr

Printed format

110)

'Idhā Jā'a Naşru Al-Lahi Wa Al-Fatĥu 110-001 Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
Wa Ra'ayta An-Nāsa Yadkhulūna Fī Dīni Al-Lahi 'Afwājāan 110-002 Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
Fasabbiĥ Biĥamdi Rabbika Wa Astaghfirhu 'Innahu Kāna Tawwābāan 110-003 To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.
Next Sūrah