109) Sūrat Al-Kāfirūn

Printed format

109)

Qul Yā 'Ayyuhā Al-Kāfirūna 109-001 Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
Lā 'A`budu Mā Ta`budūna 109-002 "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
Wa Lā 'Antum `Ābidūna Mā 'A`budu 109-003 "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
Wa Lā 'Anā `Ābidun Mā `Abadttum 109-004 "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
Wa Lā 'Antum `Ābidūna Mā 'A`budu 109-005 "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
Lakum Dīnukum Wa Liya Dīni 109-006 "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."
Next Sūrah