'Innā 'A`ţaynāka Al-Kawthara | َ108-001 Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. | إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ |
Faşalli Lirabbika Wa Anĥar | َ108-002 Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). | فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْ |
'Inna Shāni'aka Huwa Al-'Abtaru | َ108-003 Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka. | إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الأَبْتَرُ |