'Ara'ayta Al-Ladhī Yukadhdhibu Bid-Dīni  | َ107-001 Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? | أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ |
Fadhālika Al-Ladhī Yadu``u Al-Yatīma  | َ107-002 To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). | فَذَلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ |
Wa Lā Yaĥuđđu `Alá Ţa`āmi Al-Miskīni  | َ107-003 Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci. | وَلاَ يَحُضُّ عَلَى طَعَامِ الْمِسْكِينِ |
Fawaylun Lilmuşallīna  | َ107-004 To, bone yã tabbata ga masallata. | فَوَيْل ٌ لِلْمُصَلِّينَ |
Al-Ladhīna Hum `An Şalātihim Sāhūna  | َ107-005 Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu. | الَّذِينَ هُمْ عَنْ صَلاَتِهِمْ سَاهُونَ |
Al-Ladhīna Hum Yurā'ūna  | َ107-006 Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) | الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَ |
Wa Yamna`ūna Al-Mā`ūna  | َ107-007 Kuma suna hana taimako. | وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ |