106) Sūrat Quraysh

Printed format

106)

Li'īlāfi Qurayshin 106-001 Sabõda sãbon ¡uraishawa.
'Īlāfihim Riĥlata Ash-Shitā'i Wa Aş-Şayfi 106-002 Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
Falya`budū Rabba Hādhā Al-Bayti 106-003 Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
Al-Ladhī 'Aţ`amahum Min Jū`in Wa 'Āmanahum Min Khawfin 106-004 wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.
Next Sūrah