103) Sūrat Al-`Aşr

Printed format

103)

Wa Al-`Aşri 103-001 Ina rantsuwa da zãmani.
'Inna Al-'Insāna Lafī Khusrin 103-002 Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
'Illā Al-Ladhīna 'Āmanū Wa `Amilū Aş-Şāliĥāti Wa Tawāşaw Bil-Ĥaqqi Wa Tawāşaw Biş-Şabri 103-003 Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
Next Sūrah