'Alhākumu At-Takāthuru ![](../sound.bmp) | َ102-001 Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku). | أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ |
Ĥattá Zurtumu Al-Maqābira ![](../sound.bmp) | َ102-002 Har kuka ziyarci kaburbura. | حَتَّى زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ |
Kallā Sawfa Ta`lamūna ![](../sound.bmp) | َ102-003 A'aha! (Nan gaba) zã ku sani. | كَلاَّ سَوْفَ تَعْلَمُونَ |
Thumma Kallā Sawfa Ta`lamūna ![](../sound.bmp) | َ102-004 Sa'an nan, tabbas, zã ku sani. | ثُمَّ كَلاَّ سَوْفَ تَعْلَمُونَ |
Kallā Law Ta`lamūna `Ilma Al-Yaqīni ![](../sound.bmp) | َ102-005 Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni. | كَلاَّ لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ |
Latarawunna Al-Jaĥīma ![](../sound.bmp) | َ102-006 Lalle ne da kuna ganin Jahĩm. | لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ |
Thumma Latarawunnahā `Ayna Al-Yaqīni ![](../sound.bmp) | َ102-007 Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane. | ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ |
Thumma Latus'alunna Yawma'idhin `Ani An-Na`īmi ![](../sound.bmp) | َ102-008 Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku). | ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ |