Al-Qāri`ahu | َ101-001 Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)! | الْقَارِعَةُ |
Mā Al-Qāri`ahu | َ101-002 Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa? | مَا الْقَارِعَةُ |
Wa Mā 'Adrāka Mā Al-Qāri`ahu | َ101-003 Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa? | وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُ |
Yawma Yakūnu An-Nāsu Kālfarāshi Al-Mabthūthi | َ101-004 Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa. | يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِ |
Wa Takūnu Al-Jibālu Kāl`ihni Al-Manfūshi | َ101-005 Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe. | وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنفُوشِ |
Fa'ammā Man Thaqulat Mawāzīnuhu | َ101-006 To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi. | فَأَمَّا مَنْ ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُ |
Fahuwa Fī `Īshatin Rāđiyahin | َ101-007 To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda. | فَهُوَ فِي عِيشَة ٍ رَاضِيَة ٍ |
Wa 'Ammā Man Khaffat Mawāzīnuhu | َ101-008 Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi). | وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُ |
Fa'ummuhu Hāwiyahun | َ101-009 To, uwarsa Hãwiya ce. | فَأُمُّه ُُ هَاوِيَة ٌ |
Wa Mā 'Adrāka Mā Hiyah | َ101-010 Kuma me ya sanar da kai mece ce ita? | وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْ |
Nārun Ĥāmiyahun | َ101-011 Wata wuta ce mai zafi. | نَارٌ حَامِيَة ٌ |