97) Sūrat Al-Qadr

Printed format

97)

'Innā 'Anzalnāhu Fī Laylati Al-Qadri 097-001 Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
Wa Mā 'Adrāka Mā Laylatu Al-Qadri 097-002 To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
Laylatu Al-Qadri Khayrun Min 'Alfi Shahrin 097-003 Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
Tanazzalu Al-Malā'ikatu Wa Ar-Rūĥu Fīhā Bi'idhni Rabbihim Min Kulli 'Amrin 097-004 Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.
Salāmun Hiya Ĥattá Maţla`i Al-Fajri 097-005 Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.
Next Sūrah