95) Sūrat At-Tīn

Printed format

95)

Wa At-Tīni Wa Az-Zaytūni 095-001 Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.
Wa Ţūri Sīnīna 095-002 Da Dũr Sĩnĩna .
Wa Hadhā Al-Baladi Al-'Amīni 095-003 Da wannan gari amintacce.
Laqad Khalaq Al-'Insāna Fī 'Aĥsani Taqwīmin 095-004 Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa.
Thumma Radadnāhu 'Asfala Sāfilīna 095-005 Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni ~
'Illā Al-Ladhīna 'Āmanū Wa `Amilū Aş-Şāliĥāti Falahum 'Ajrun Ghayru Mamnūnin 095-006 Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa.
Famā Yukadhdhibuka Ba`du Bid-Dīni 095-007 To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)?
'Alaysa Al-Lahu Bi'aĥkami Al-Ĥākimīna 095-008 Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?
Next Sūrah